rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Bauchi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan alakar Malam Bahaushe da Rediyo

media
Galibi Malam Bahaushe kan yi amfani da kafar Rediyo tun tali-tali da nufin ilimantuwa ko kuma nishadantuwa. RFI/Anthony Fouchard

Yau ce rana ta musamman da Majalissar Dinkin Duniya ta kebe, domin jaddada muhimmancin Radiyo ga al'umma. Shekaru da dama dai a kasashen Hausa, radiyo na bada gudummuwa ta fannin ilimi da debe kewa. Wakilinmu Shehu Saulawa ya kimanta alakar Mallam Bahaushe da radiyo, ga kuma rahoton da ya hada mana.


Rahoto kan alakar Bahaushe da Rediyo 13/02/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare