rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Bauchi BOKO HARAM ‘Yan gudun Hijira

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An gano ma'aikatar da ke karkatar da kayan 'yan gudun hijira a Najeriya

media
Tun kafin yanzu ake zargin wasu jami'an Gwamnatin kasar da karkata akalar kayakin abincin da ake shigowa kasar da su don 'Yan gudun hijirar da rikicin boko Haram ya raba da matsugunansu. REUTERS/Thomas Ashby

Rundunar 'yan sandan jihar Bauchin Najeriya ta kai samame wata maboya da ake sake fasalta buhunan tallafin kayan abincin da ke shigowa kasar, domin 'yan gudun hijirar rikicin Boko Haram a arewa maso gabas. Wannan maboyar dai na hayar matasa ne,domin chanja buhunan dake dauke da tallafin kayan abincin,zuwa wani buhu daban. Wakilin mu Shehu Saulawa dake bin diddigin wannan labarin,a aiko mana da rahoto.


An gano ma'aikatar da ke karkatar da kayan 'yan gudun hijira a Najeriya 16/02/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare