rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Tarayyar Afrika Habasha

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An Kafa Dokar Ta Baci A Habasha

media
Firaministan Habasha Hailemariam Desalegn wanda yai murabus rfi

Gwamnatin kasar Habasha ta sanar da kafa dokar ta baci daga jiya Juma'a bayan da Firaministan Kasar Hailemariam Desalegn  ya sanar da yin murabus.


Tsawon mako mai karewa dai kasar ta yi fama da yaje-yajen aiki, yayinda Gwamnatin ke ta yiwa fursunoni afuwa daga zaman sarka.

Karo na biyu ke nan daga  shekara ta 2016 ana kafa irin wannan doka.

Bayanan na cewa saboda kare mutuncin kundin tsarin mulkin kasar aka kafa dokar ta bacin.