Isa ga babban shafi
Wasanni

Bikin karrama zaratan 'yan kwallon Najeriya

Wallafawa ranar:

Hukumar kwallon kafar Najeriya ta yi bikin karrama wasu fitattun 'yan wasan da suka taka rawa a can baya da kuma wannan zamani.An samu halartar manyan baki a wannan biki, da suka hada ministan wasannin kasar, da shugaban hukumar kwallon ta duniya da dai sauransu.Abubakar Isa Dandago, ya halarci biki, ya kuma hada mana shiri na musamman a kai.

Tambarin Hukumar Kwallon Kafar Najeria NFF
Tambarin Hukumar Kwallon Kafar Najeria NFF NFF
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.