rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Burkina Faso Chadi Nijar Mauritania Mali Sahel Al Qaeda

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An kai hari a birnin Ouagadougou na Burkina Faso

media
Jami'an tsaro a Ouagadougou, Burkina Faso EUTERS/Hamany Daniex

Wasu ‘yan bindiga sun yi bari wuta kusa da ofishin jadakancin Faranda da ke Ouagadougou Burkina Faso, kafin daga bisani su wuce zuwa shalkwatar tsaron kasar.


Bayanai na nuni da cewa ‘yan bidiga 5 ne a cikin watan mota, suka buda wuta a kan jama’ar da ke wucewa a kan titi, daga nan kuma suka doshi ofishin jakadancin Faransa suna cigaba da harbe-harbe.

Wasu shaidu kuwa na cewa sun ji karar wata fashewa a harabar shalkwatar tsaron kasar.

Birnin na Ouagadougou ya saba da fuskantar hare-hare daga ‘yan bindiga tare da samun halartar rayukan jama’a da dama.