rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Gombe

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ana kai ruwa rana tsakanin kamfanin siminti Ashaka da al'ummar Gombe

media
Wani bangare na garin Gombe a yankin arewa maso gabashin Najeriya. STEFAN HEUNIS / AFP

A Najeriya ana kai ruwa-rana tsakanin kamfanin siminti mafi girma a arewacin kasar na Ashaka da ke jihar Gombe, da kuma al'ummomin kauyukan Maiganga, inda kamfanin ke tono sinadari Coal da ake sarrafa siminti dashi. Daga Gombe ga rahoton wakilin mu Shehu Saulawa.


Ana kai ruwa rana tsakanin kamfanin siminti Ashaka da al'ummar Gombe 05/03/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare