rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Zamfara

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Dabi'ar satar mutane don kudin fansa ta dirarwa jihar Zamfara a Najeriya

media
Baya ga dabi'ar satar Shanu, kashe mutane ba gaira ba dalili al'amarin ya sauya salo a jihar Zamfara da ke arewacin Najeriya inda ake sace mutane har sai 'yan uwansa sun bayar da dukiya kafin a sake shi. guardian.ng

Bayan Satar shanu da kashe jama’a da ya addabi Jihar Zamfara da ke Najeriya, wata matsala da ke samun wurin zama yanzu haka, ita ce matsalar satar mutane domin karbar dukiya daga 'yan uwansu. Bayanai sun ce a baya bayan nan har almajirai aka sace a karamar hukumar Anka, kuma sanda mutanen garin suka gabatar da kaji kafin aka sake su. Bashir Ibrahim Idris ya ziyarci Jihar ta Zamfara, ga kuma rahotan da ya hada mana.


Dabi'ar satar mutane don kudin fansa ta dirarwa jihar Zamfara a Najeriya 12/03/2018 - Daga Bashir Ibrahim Idris Saurare