Isa ga babban shafi
Burundi

Burundi ta saki 'yan adawa 740 daga gidan kaso

Gwamnati Kasar Burundi ta saki firsinoni 740 wadanda aka tsare saboda shiga zanga zangar adawa da shugaba Pierre Nkurunziza a shekarar 2015. An saki mutanen ne lokacin wani biki da Ministan shari’a Aimee-Laurentine Kanyana ya jagoranta a gidan yarin Mpimba dake Bujumbura.

Tun a shekarar 2015 ne gwamnatin ta daure 'yan tawayen bayan wata zanga-zanga da ke adawa da shugaba Pierre Nkurunziza.
Tun a shekarar 2015 ne gwamnatin ta daure 'yan tawayen bayan wata zanga-zanga da ke adawa da shugaba Pierre Nkurunziza. Reuters/G. Tomasevic
Talla

Daga cikin yan gidan kason 740, an daure 450 saboda kaddamar da wata kungiya da ke neman ganin bayan shugaba Nkurunziza a shekarar 2015.

Wani jami’in diflomasiyar kasashen Turai da ya halarci bikin ya yaba da matakin da gwamnatin ta dauka na yiwa mutanen ahuwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.