Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan yadda jabun magunguna ke yaduwa

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na yau Litinin tare da Ahmed Abba ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan yadda jabun magunguna ke yaduwa musamman a Nahiyar Afrika, bayan da Jamhuriyyar Benin ta yanke hukuncin daurin shekaru hudu kan wasu masu sayar da jabun magungunan.A yi saurare Lafiya.

Shirin a yau ya baku damar tofa albarkacin baki kan yadda jabun magunguna ke yaduwa a duniya, matakin da ke da hadari ga rayuwar bil'adama.
Shirin a yau ya baku damar tofa albarkacin baki kan yadda jabun magunguna ke yaduwa a duniya, matakin da ke da hadari ga rayuwar bil'adama. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.