Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Martanin masu fafutukar BBOG bayan dawo da daliban Dapchi

Wallafawa ranar:

Masu fafutukar ganin an sako 'yan matan sakadaren garin Chibok da Boko Haram ke garkuwa da su Bring Back Our Girls, sun yaba wa gwamnatin Najeriya sakamakon rawar da ta taka domin gaggauta dawo da daliban makarantar Dapchi da Boko Haram ta sace wata a baya.Mai magana da yawun masu wannan fafutuka Dr Emman Shehu, ya ce fatansu da ma shi ne gaggauta 'yanto wadannan 'yan mata da sauran mutanen da ke hannun kungiyar ta Boko Haram.

Schoolgirls wait for the arrival of Nigeria's President Muhammadu Buhari at the Goverment girls' science and technical college in Dapchi, Nigeria March 14, 2018.
Schoolgirls wait for the arrival of Nigeria's President Muhammadu Buhari at the Goverment girls' science and technical college in Dapchi, Nigeria March 14, 2018. REUTERS/Ola Lanre
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.