Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin ku masu saurare kan sauya fasalin tsarin mulkin kasar Chadi

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin baki kan yadda gwamnatin Chadi ta amince da sauya kundin tsarin mulkin kasar.

Ra'ayoyin masu saurare a yau, ya mayar da hankali kan amincewar da Gwamnatin Chadi ta yi don sauya kundin tsarin mulkinta.
Ra'ayoyin masu saurare a yau, ya mayar da hankali kan amincewar da Gwamnatin Chadi ta yi don sauya kundin tsarin mulkinta. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.