rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Lafiya Rahotanni

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shayar da Jarirai nonon uwa zalla ya samu karbuwa a Nijar

media
Dabi'ar ta shayar da nonon uwa zalla na ci gaba da samun karbuwa a Jamhuriyar Nijar duk da cewa dai dattajai na ci gaba da nuna adawa kan matakin. RFIHausa

A Jamhuriyar Nijar alamu na nuni da cewa dabi’ar shayar da nonon uwa zalla ga jarirai har na watanni shidda na ci gaba da samun karbuwa a sassan kasar, duk da cewa dai a bangare guda dattijai na ci gaba da adawa da matakin.Jihar Maradi na daga cikin jihohin da suka rungumi dabi’ar matakin wanda ya haddasa gagarumin sauyi a iyalai da dama musamman ta hanyar yaki da cutar tamowa mai nasaba da karancin abinci mai gina jiki ga kananan yara.Daga Maradin ga rahoton wakilinmu Salissou Issa.


Shayar da Jarirai nonon uwa zalla ya samu karbuwa a Nijar 29/03/2018 - Daga Salisu Isah Saurare