Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Kanem kan mutuwar Winnie Mandela

Wallafawa ranar:

Shugabannin Kasashen Afrika da fitattun mutanen yankin na cigaba da bayyana alhinin su da mutuwar Winnie Mandela, tsohuwar matar Nelson Mandela da ta rasu tana da shekaru 81 a jiya.Domin sanin irin gwagwarmayar da marigayiyar ta yi a lokacin mulkin wariyar launin fata a Afrika ta Kudu, Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Dr. Sale Muhammed Kanem, masanin harkokin siyasar Afrika a Najeriya.

Marigayiya Winnie Madikizela-Mandela
Marigayiya Winnie Madikizela-Mandela Rajesh JANTILAL / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.