rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Amurka Tarayyar Afrika

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shekaru 50 da kashe Martin Luther King

media
Martin Luther King da matar sa a rufar zabe na Atlanta na kasar Amurka Bettmann / Getty Images

A yau laraba, shekaru 50 kenan da aka kashe Martin Luther King, daya daga cikin jagoran gwagwarmayar samarwa bakaken fata ‘yanci a Amurka.


Ana kallon Luther King a matsayin wanda ya bayar da gagarumar gudunmuwa wajen tabbatar da adalci ga bakaken fatar Amurka, inda har aka wayi gari Barack Obama ya kasance baki na farko da ya shugabanci kasar.

Shekaru 50 bayan kashe shi, har yanzu duniya na cigaba da tunawa da wani jawabi da King ya gabatar dangane da samarwa bakake ‘yanci a kasar.

Jawabin Martin Luther King 04/04/2018 Saurare