rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Nijar Benin Togo

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mahajatan kasashen Afirka cikin rudani

media
Masallacin Ka'aba na Makka REUTERS/Ali Jarekji

Kasashen Togo, Benin, Nijar da Ghana sun soma nazari dangane da matakin da hukumomin Saudiyya suka dau na gani wadanan kasashe sun aike da sunayen matafiyan su kafin ranar 15 ga watan Mayu na wannan shekara.


Hukumomin na Saudiyya sun dau wadanan matakai domin kawo karshen rudani da ake fuskanata a duk shekara a lokacin hajj a kasar.

Yanzu haka hukumomin Kasashen sun mayar da hankali zuwa kungiyoyi dake da nauyin jigilar mahajata zuwa Saudiyya da cewa nauyi ya rataya wuyan su wajen fadakar da su cikin lokaci ,tareda gudanar da ayyukan su kafada da kafada da gwamnati.

Matakin Saudiyya zuwa mahajata na shekara ta 2018 06/04/2018 Saurare