Isa ga babban shafi
Ghana

Mutane 6 masu hakar ma'adinai sun mutu a Ghana

A kasar Ghana masu hakar ma'adinai shida suka gamu da ajalinsu a lokacin da wani ramin hakar ma'adinai ya rufta dasu.

Shugaba Nana Akufo-Addo na kasar Ghana a lokacin da yake saba rantsuwar fara aiki.
Shugaba Nana Akufo-Addo na kasar Ghana a lokacin da yake saba rantsuwar fara aiki. RFI
Talla

Wani kamfanin kasar Amurka ya mallaki ramukan hakar ma'adinan.

Mai magana da yawun kamfanin,  Agbeko Azumah ya tabbatar da mutuwar mutanen inda yake cewa akwai wasu karin mutanen 2 da suka jikkata amma suna karban magani a Asibiti.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.