Isa ga babban shafi
Najeriya

Gobara ta jikkata 'Yan gudun hijira a Najeriya

Rahotanni Daga Jihar Barnon Najeriya, sun ce wasu Yan gudun hijira 14 sun samu raunuka daban daban sakamakon gobarar da ta tashi a sansanonin su da ke dauke da dubban mutane.

Har yanzu dai sansanonin 'Yan gudun hijirar a Najeriya na cike da dubban al'ummar da basu kammala komawa muhallansu ba.
Har yanzu dai sansanonin 'Yan gudun hijirar a Najeriya na cike da dubban al'ummar da basu kammala komawa muhallansu ba. AFP PHOTO/OLATUNJI OMIRIN
Talla

Ofishin Jinkai na Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewar an samu gobarar ne har guda uku, wadda ke zuwa kwanaki bayan irin ta da tayi sanadiyar mutuwar mutane 5.

Har yanzu sansanonin Yan gudun hijira na cike da jama’ar da basu iya komawa garuruwan su ba, saboda rashin cikakken tsaro a kauyukansu.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.