rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Maradi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An haramtawa Jami'an agajin masallatai sanya kayan sarki a Nijar

media
Matakin a cewar hukumomi na daga cikin sabbin matakan da gwamnati ke dauka don kare rayukan al'umma. AFP PHOTO / BOUREIMA HAMA

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun hana 'yan agaji da ke hidima ga masallatai yayin wa'azin da’awa ko a masallatai saka kayan sarki irin na jami’an tsaro. Gwamnan Jihar Maradi Zakari Umaru ya bayyana wa malamai wannan mataki a fadar Sultan Ali zaki. Ga rahoton Salisu Isah.


An haramtawa Jami'an agajin masallatai sanya kayan sarki a Nijar 10/04/2018 - Daga Salisu Isah Saurare