rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Nijar ta kaddamar da wani shirin kariya ga ambaliyar ruwa

media
Sabon matakin na Mahukunta zai taimaka matka daga asarar da kasar ke fuskanta kowacce shekara sakamakon ambaliyar ruwa, musamman a lokuta na damuna.. Wikimedia Commons/Stone Wu

A wani mataki na rigakafin irin barna da asarar da ake tafkawa sanadiyar ambaliyar ruwa gwamnatin kasar Niger ta tsara wani aiki na ingantawa da kyautata tabakunan da ke cikin manyan garuruwan kasar don su dauki ruwan saman dake kwarara cikinsu. Wannan tsari ya taso tun daga kogin kwara ko isa Har zuwa tabakuna. Ibrahim Ml Tchillo ya hada mana rahoto daga Damagaram.


Nijar ta kaddamar da wani shirin kariya ga ambaliyar ruwa 18/04/2018 - Daga Ibrahim Malam Tchillo Saurare