rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Fari da rikice rikice sun jefa sama da mutane miliyan 7 a cikin karancin abinci a Sahel

Daga Salissou Hamissou

Kungiyar dake zura ido wajen daukar matakan riga kafi kan karamcin abinci a duniya OCDE, ta yi gargadin cewa, matsalar Fari da tashe tashen hankullan dake wakana sakamakon rikicin manoma da makiyaya ya jefa yankuna da dama na Sahel cikin matsalar karamcin abinci.

Kungiyar ta OCDE dake da cibiyarta a birnin paris, ta ce yanzu haka kimanin mutane miliyan 7.1 ne ke bukatar agajin abinci a yankin na sahel, miliyan 3,7 daga cikinsu kuma, na a Arewacin tarayyar Najeriya ne.

To ko ya ya kungiyoyin manoman  Afrika ke kallon matsalar?  Alhaji Mahamadu Magaji Gombe, sakataren yada labaran Kungiyar Manoma ta Najeriya ya yi mana tsokaci a tattaunawarsa da Mahaman Salisu Hamisu.

Hon. Hamisu Shira kan amsa tambayoyi da Obasanjo zai yi akan Dala biliyan 16 da ya batar wajen gyara lantarki

Dr Idi Mainasara kan taron ministocin lafiya na kasashe 200 a Geneva

Dr Dauda Muhammad kan sabon tsarin musayar kudi tsakanin Najeriya da China

Dr Khalid Aliyu kan gangamin da Turkawa suka yi yau game da kisan Falasdinawa

Alhaji Lawal Gayya kan dalilan da suka sanya hauhawar farashin gangar danyen man fetur

Dr Abdulkadir Suleiman Muhammad kan rikicin da ke tattare da mayar da Qudus babban birnin Isra'ila

Dr Ayuba Dan'asabe Umar kan farmakin Isra'ila ga dakarun Iran a Syria

Malam Abubakar Saddiq kan matsalar tsaro da ta addabi yankin Birnin Gwari

Dr Musa Aliyu na Jamiā€™ar Coventry kan rikicin siyasar Kaduna

Mr Dennis Gauer jakadan Faransa a Najeriya kan makasudin ziyarar tawagar jami'an kasar a Najeriya