Isa ga babban shafi
Afrika ta Kudu

Cyril Ramaphosa ya dawo gida domin tunkarar boren jama'a

Shugaban Afrika ta Kudu, Cyril Ramaphosa ya katse taron da yake halarta na kasashe renon Ingila a Birtaniya don tinkarar wata mummunar zanga-zanga da ta kunno kai a kasar sa, abin da ake kallo a matsayin daya daga cikin manyan kalubale a sabuwar gwamnatinsa.

Cyril Ramaphosa Shugaban Afrika ta kudu
Cyril Ramaphosa Shugaban Afrika ta kudu AFP/Rodger Bosch
Talla

Ramaphosa wanda ya dare karagar mulki a cikin watan Fabrairun da ya gabata, ya nuna damuwa matuka kan tarzomar da ta barke a lardin Arewa maso yammacin kasar, in da aka ruwaito cewa, an yi dauki ba dadi tsakanin jami’an ‘yan sanda da masu zanga-zangar nuna bacin rai kan rashin aikin yi da rashawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.