Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Sani Yahaya kan cika shekaru 24 da cimma yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin gwamnatin Nijar da 'yan tawayen Abzinawa

Wallafawa ranar:

A Jamhuriyar Nijar yau hutu ne don cika shekaru 24 da saka hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin yan tawaye Abzinawa da gwamnatin kasar. Sai dai a wannan karon ranar ta zo a dai dai lokacin da ake kai ruwa rana tsakanin gwamnati yan adawa da kuma kungiyoyin fararen hula da ke yaki da dokar haraji da kuma ayanzu ke kurkuku. A kan haka ne na nemi jin ta bakin Dr Sani Yahaya masani zamantakewa da halayar dan adam mai sharhi kan lamuran siyasa, gakuma abinda yake cewa.

Ranar ta yau dai ta zo dai dai da lokacin da ake tsaka da fuskantar matsala tsakanin gwamnatin ta Nijar da kuma kungiyoyin fararen hula kan haraji.
Ranar ta yau dai ta zo dai dai da lokacin da ake tsaka da fuskantar matsala tsakanin gwamnatin ta Nijar da kuma kungiyoyin fararen hula kan haraji. REUTERS/Zanah Mustapha
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.