rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Lafiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Hukumomi a Kano sun haramtawa shagunan magani yin allura

media
Matakin na da nufin kare lafiyar dubban jama'a da suka ta'allaka da duba lafiyarsu a shagunan sayar da magungunan sabanin asibiti. REUTERS/Afolabi Sotunde

A jihar Kano da ke arewacin Najeriya sakamakon fuskantar matsaloli wajen yi wa marasa lafiya allura, saboda shigar bata gari cikin sana’ar, yanzu haka kungiyar masu kananan shagunan sayar sun jaddada dokar haramta yin allurar a kafatanin wuraren sayar da magani da ke jihar da nufin kare lafiyar al'umma. Wakilin mu Abubakar Isah Dandago ya hada mana rahoto.


Hukumomi a Kano sun haramtawa shagunan magani yiwa marasa lafiya allura 24/04/2018 - Daga Abubakar Issa Dandago Saurare