Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Guniea-togo

Wallafawa ranar:

An shiga rana ta biyu ‘yan sanda na ci gaba da tsare shugaban kamfanin Bollore a Faransa, wanda ake zargi da rashawa domin samun kwangila a kasashen Togo da kuma Guinee Conakry. Ko baya ga shugaban kamfanin Vincent Bollore wanda hamshakin attajiri ne, akwai wasu manyan jami’ansa biyu Jean-Philippine Dorent da kuma Gilles Alix da ake ci gaba da yi wa tambayoyi. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Maina Boukar Karte na jami’ar Yamai, domin jin tasirin wannan bincike na rashawa da ake gudanarwa kan Bollore.

Shugaban gungun kamfanin Bollore, Vicent Bolloré da ake zargi da cin hanci da rashawa a Guinea-Conakry da Togo
Shugaban gungun kamfanin Bollore, Vicent Bolloré da ake zargi da cin hanci da rashawa a Guinea-Conakry da Togo REUTERS/Charles Platiau/File Photo
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.