rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Kasuwanci
rss itunes

Kasashen yankin UEMOA masu amfani da takardar kudin cfa a yammacin Afirka zasu fara bin tsarin asusun ajiya daya.

Daga Nura Ado Suleiman

Shirin na yau, wanda AbdoulKareem Ibrahim Shikal ya gabatar, ya yi nazari ne akan sabon tsarin da ke tilasta wa illahirin kamfanoni, da ma’aikatun gwamnatin kasashen yankin UEMOA, wadanda ke amfani da takardar kudin cfa a yammacin Afirka yin asusun ajiya daya a kowace kasa, wato baitul-malu, a maikamakon yadda kowace ma’aikata ko kuma kamfanin gwamnatin ke da damar buda asusun ajiya a bankin da ya ga dama.

Tasirin saidawa 'yan kasuwa da bankunan Najeriya daloli don kare martabar Naira

An yi watsi da kananan masana'antu duk da gudunmawarsu kashi na (2)

Dalilan da suke sanya gwamnatoci gazawa wajen aiwatar da kasafin kudi