rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Muhammadu Buhari

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Buhari ya jaddada kudirinsa na sake tsayawa takara

media
Kalaman na Muhammadu Buhari na zuwa ne a dai dai lokacin da ya ke ci gaba da shan suka kan kalubalen tsaro da suka hadar rikicin Makiyaya da manoma wanda ya ki ci yaki cinyewa. REUTERS/Afolabi Sotunde

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya sake jaddada aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasar a babban zabe mai zuwa na 2019. Shugaba Buhari ya sake tabbatar da wannan aniyya tasa ne a ziyarar da ya ke yi yanzu haka a jihar Bauchi. Wakilinmu Ibrahim Malam Goje, ya aiko mana da wannan rahoto.


Buhari ya jaddada kudirinsa na sake tsayawa takara a Najeriya 26/04/2018 - Daga Ibrahim Muhammad Malam-Goje Saurare