rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Bauchi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

NNPC ta gano man fetur da iskar gas a yankin arewa maso gabashin Najeriya

media
Ministan man fetur na Najeriya Dr Emmanuel Ibe Kachiku. AFP PHOTO / STRINGER

A Najeriya shekara guda bayan umurnin gwamnatin tarayya na komawa bakin aikin neman albarkatun manpetur a shiyyar arewa maso gabas, kamfanin mai na kasar NNPC, ya yi shelar fara samun iskar gas da burbushin manfetur. Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.


NNPC ta gano man fetur da iskar gas a yankin arewa maso gabashin Najeriya 27/04/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare