rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan bikin ranar Ma'aikata

media
Dubban ma'aikata ne suka yi dafifi a babban birnin Najeriyar Abuja don gudanar da bikin ranar ma'aikatan karkashin jagorancin kungiyoyin kwadago da na fararen hula. Afolabi Sotunde/Reuters

Ranar daya ga watan mayun kowace shekara rana ce da aka ware don ma’aikata,wanda za’ace ta na da matukar mahimmanci ga duk wanda ke daukan albashi. Dukkan kungiyoyin kwadago da mabiyansu na karrama wannan rana saboda rana ce da ke jaddada mahimmancin ma’aikata ga cigaban kasa. To koya bikin na wannan shekara tazowa ma’aikatan Najeriya,ga rahoton da wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar ya hada mana.


Rahoto kan bikin ranar Ma'aikata 01/05/2018 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare