rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni BOKO HARAM Najeriya Ta'addanci

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan halin da ake ciki bayan harin masallaci a Mubi

media
Kawo yanzu dai adadin mutane 86 aka tabbatar da binnewa sanadiyyar harin na jiya ko da ya ke mahukunta sun ce mutane 29 ne kadai suka mutu. REUTERS/Afolabi Sotunde

Mahukunta a jihar Adamawa da ke tarayyar Najeriya, sun tabbatar da mutuwar mutune 29 sakamakon tashin tagwayen bama-bamai da ‘yan Boki Haram suka tayar a garin Mubi. Har ila yau mutane da dama ne suka samu raunuka sakamakon harin wanda shi ne mafi muni tun bayan kwato garin daga hannun ‘yan kungiyar ta Boko Haram.Wakilinmu Ahmad Alhasan, ya yi tattaki zuwa garin na Mubi domin jin halin da ake ciki bayan wannan hari, ga kuma rahoton da ya aiko mana.


Rahoto kan halin da ake ciki bayan harin masallaci a Mubi 02/05/2018 - Daga Ahmad Alhassan Saurare