rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Hakkin Dan Adam

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan yadda bikin ranar 'yan jaridu ta gudana a Najeriya

media
Ranar 'yancin 'yan jaridun a kowacce shekara na yin uwa da makarbiya kan yadda za a bai wa 'yan jaridu cikakken 'yan gudanar da ayyukansu ba tare da tsangwama ba. RFI

A yau uku ga wanan mayu ne ake bikin ranar yanci aikin jarida na duniya,wanda rana ce da aka waren don nuna mahimmancin aiwatar da aiki jarida ba tare da tsangwama ko musgunawa ba. Yanayin aikin jarida abune dake bukatan natsuwa saboda kusan ja’ace kamar amana ne tsakanin masu wannan aiki da masu kallo ,sauraro ko karatu. Wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar ya hana mana rahoto kan wannan rana.


Rahoto kan yadda bikin ranar 'yan jaridu ta gudana a Najeriya 03/05/2018 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare