wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa
Al'umma na amfana da shirin gwamnati na bunkasa noma a Nijar

A jamhuriyar Nijar, al’ummar kasar na cigaba da amfana da shirin bunkasa aikin gona da gwamnati ta bulo da shi wanda ake kira ‘’Dan Nijar ya ciyar da dan Nijar’’.A jihar Maradi akwai wurare na musamman da aka kebe domin gudanar da noman amfani daban daban da suka hada da masara da dai sauransu, kamar dai yada za ku ji a wannan rahoto da Abdoulaye Issa ya hada mana.
Al'umma na amfana da shirin gwamnati na bunkasa noma a Nijar
04/05/2018
- Daga Abdoulaye Issa
Saurare