rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Mr Dennis Gauer jakadan Faransa a Najeriya kan makasudin ziyarar tawagar jami'an kasar a Najeriya

Daga Azima Bashir Aminu

Yanzu haka wata tawagar manyan jami’an gwamnatin Faransa karkashin jagorancin jakadan kasar a Tarayyar Najeriya Mr Dennis Gauer, na gudanar da ziyarar aiki a birnin Lagos.

Lokacin da ya ziyarci ofishin sashen Hausa na rfi da ke Lagos, jakada Dennis Gauer, ya yi mana karin bayani a game da wannan makasudin ziyarar da kuma irin alakar da ke akwai tsakanin Faransa da Najeriya a fannoni daban daban. Ga dai abin da ya shaida wa Garba Aliyu Zaria.

Hon. Hamisu Shira kan amsa tambayoyi da Obasanjo zai yi akan Dala biliyan 16 da ya batar wajen gyara lantarki

Dr Idi Mainasara kan taron ministocin lafiya na kasashe 200 a Geneva

Dr Dauda Muhammad kan sabon tsarin musayar kudi tsakanin Najeriya da China

Dr Khalid Aliyu kan gangamin da Turkawa suka yi yau game da kisan Falasdinawa

Alhaji Lawal Gayya kan dalilan da suka sanya hauhawar farashin gangar danyen man fetur

Dr Abdulkadir Suleiman Muhammad kan rikicin da ke tattare da mayar da Qudus babban birnin Isra'ila

Dr Ayuba Dan'asabe Umar kan farmakin Isra'ila ga dakarun Iran a Syria

Malam Abubakar Saddiq kan matsalar tsaro da ta addabi yankin Birnin Gwari

Dr Musa Aliyu na Jamiā€™ar Coventry kan rikicin siyasar Kaduna