rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Amsoshin tambayoyin ku daga Dr Meddy

Daga Faruk Yabo

A cikin shirin amsoshin ku masu saurare,Dr Meddy mai zane-zanen shagube ya amsa wasu daga cikin tambayoyin ku  tareda duba wasu daga cikin manufofin kamar yadda masu saurare suka bukaci ji daga gare shi.

Faruk Yabo ne ya jagoranci shirin tareda hadin gwiwar abokanin aiki daga sashen hausa da Swahili a Tanzania.

Dalilan da ke haddasa dumamar yanayi ko tsananin zafi a sassan duniya

Karin bayani kan kasar da aka fara yiwa mulkin mallaka a nahiyar Afrika