rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Chadi Najeriya Nijar Kamaru BOKO HARAM Tattalin Arziki Rahotanni Tafkin Chadi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Manufar taron ceto tafkin Chadi a jihar Borno

media
Tafkin Chadi na ci gaba da tsukewa sakamakon kwararar hamada SIA KAMBOU / AFP

An bude babban taron ceto tafkin Chadi da ke ci gaba da tsukewa sakamakon kwararowar hamada wanda ya kai ga dubban mutane sun rasa hanyayoyin samun abincinsu. Taron wanda ya samu halartar wakilai daga Majalisar Dinkin Duniya da kuma kasashen Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi na gudana ne a Maiduguri da ke Najeriya. Wakilinmu daga Borno Bilyaminu Yusuf ya aiko mana da rahoto kan manufar wannan taro.


Manufar taron ceto tafkin Chadi a jihar Borno 08/05/2018 Saurare