Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan gayyatar da majalisar dattijan Najeriya ta yiwa hukumomin tsaron kasar kan yaduwar makamai

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare a yau Alhamis tare da Ahmed Abba ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan yadda Majalisar dattijan Najeriya ta yi sammacin hukumomin tsaron kasar ciki har da ta hana fasa kwauri don yi mata bayani kan yadda ake samun yaduwar makamai a kasar.

Shirin a yau ya mayar da hankali kan yaduwar makamai a Najeriya.
Shirin a yau ya mayar da hankali kan yaduwar makamai a Najeriya. Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.