rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Lafiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Yajin aikin malaman jinya ya sauya salo a Najeriya

media
Mako na hudu kenan da fara aikin malaman jinyar da Ungozoma a matakin jihohi da tarayya in ya zuwa yanzu kuma suka fadada shi zuwa matakin kananan hukumomi. DR

A Najeriya yajin-aikin hadin gwiwar kungiyar ma'aikatan jinya da Ungozoma da ke shiga mako na hudu da farawa, ya dauki sabon salo, inda yanzu ma'aikatan lafiyar ke cewa sun fadada shi zuwa kananan hukumomi da karkara. Wakilin mu Shehu Saulawa ya duba tasirin wannan yajin-aikin ga masu jinya,ga kuma rahoton sa.


Yajin aikin malaman jinya ya sauya salo a Najeriya 10/05/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare