rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Muhammadu Buhari Jigawa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan ziyarar Buhari a jigawa

media
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yayin wata ziyarar aiki da ya kai jihar Kano da ke makwabtaka da Jigawa wadda yanzu haka ya ke gudanar da ziyara a can. rfi hausa/Dandago

A Najeriya shugaban kasar Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki jihar Jigawa da ke arewacin kasar, inda a wunin yau litinin ya bude wasu ayyukan noman rani, da kuma katafariyar cibiyar samar da ruwan sha a birnin Dutse wadda zata samar kimanin lita miliyan goma a wuni guda. Wakilin mu Abubakar Isah Dandago ya duba mana alfanun ziyarar cikin wannan rahoto.