rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Tarayyar Afrika Najeriya Abuja Rashawa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Manyan kasashe na barazana ga shirin yaki da rashawa na Afrika

media
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya Ibrahim Magu. Daily Post

Taron hukumomin yaki da cin hanci da rashawa na kasashen Common wealth da yanzu haka ke gudana a Abuja babban birnin Najeriya ya alakanta sharuddan da manayan kasashen duniya kan gindaya kafin bayar da damar dawo da dukiyoyin satar da aka boye a cikinsu a matsayin barazana ga shirin yaki da cin hanci da rashawa na kasashen Kungiyar. Wakilinmu Kabiru Yusuf wanda ke halartar taron ya ruwaito yadda hukumomin ke cewa Kasashen na asarar fiye da dala miliyan 150 kowacce shekara.


Manyan kasashe na barazana ga shirin yaki da rashawa na Afrika 15/05/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare