
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kara saka wasu yankunan kasar a cikin dokar ta baci
Shirin ra'ayoyin masu saurare na yau tare da Zainab Ibrahim ya baku damar bayyana ra'ayinku kan irin matakan da kasashen Afrika ke dauka wajen ganin basu samu bullar cutar Ebola ga al'ummarsu ba, bayan da cutar yanzu haka ke ci gaba da kisan jama'a a Jamhuriyyar Dimokradiyyar Congo.