Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bashir Yaji kan bikin hadewar yankuna a Kamaru

Wallafawa ranar:

A kasar Kamaru an yi bukukuwan cika shekaru 46 da hadewar yankin masu magana da turancin Ingilishi da kuma masu magana da harshen Faransanci. Bikin na bana yazo ne a wani lokaci da yankin masu magana da harshen turanci ke ta neman ballewa daga kasar, abin da ya kai ga tashe-tashen hankula da rasa rayukan mutane da dama. Ganin halin da ake ciki a yanzu, Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Bashir Yaji, mazaunin Maroa a Kamaru.

An yi bikin zagayowar ranar hadewar yankunan masu amfani da Turancin Ingilishi da kuma masu magana da harshen Faransanci a Kamaru
An yi bikin zagayowar ranar hadewar yankunan masu amfani da Turancin Ingilishi da kuma masu magana da harshen Faransanci a Kamaru © musée du quai Branly - Jacques Chirac, photo Enguerran Ouvray
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.