rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya ‘Yan gudun Hijira Hakkin Mata Amnesty

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Sojin Najeriya sun keta haddin mata 'yan gudun hijira - Amnesty

media
Amnesty ta kuma fito da shaidu karara na irin matan da Sojin suka ci zarafinsu don zamowa shaida. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta duniya Amnesty International ta kaddamar da wani rahoto a yau, wanda ke nuna cewan jami’an tsaro na cin zarafi da yi wa mata fyade a sansanonin yan gudun hijira a Najeriya.Amnesty ba ta tsaya anan ba, sai da ta kawo wasu daga ckin matan da suka fuskanci irin wadannan matsaloli don zamowa shaida, saboda yadda jami’an tsaro ko gwamnati ke karyata dukkan bayanen tauye hakkin bil’adama a duk lokacin da ta bayyana. Ga rahoton da wakilinmu na abuja mohammed sani abubakar ya hada mana.


Sojin Najeriya sun keta haddin mata 'yan gudun hijira - Amnesty 24/05/2018 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare