rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Tambaya da Amsa
rss itunes

Tambaya dangane da rayuwa cikin Sahara

Daga Faruk Yabo

A cikin shirin tambayoyin ku masu saurare,Faruk Yabo ya samu wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku,musaman rayuwa cikin Sahara,dama ta yadda ya kamata a gudanar da azumin ramadana.

Banda haka ya jiyo ta bakin masana dangane da kimiya.

Karin bayani kan kasar da aka fara yiwa mulkin mallaka a nahiyar Afrika