rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Naira biliyan 240 da Najeriya ke warewa tsaro na musamman na zurarewa

media
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. REUTERS/Dan Kitwood

Kungiyar yaki da cin hanci da Rashawa ta Transparency International, ta ce Najeriya na ware sama da Naira bilyan 241 a duk shekara a matsayin kudaden kula da tsaro na musamman wato security Vote, wanda a cewar kungiyar hakan wata dama ce domin sace kudaden talakawan kasar.Kungiyar ta ce wadannan kudade kawai, sun zarce wadanda ake ware wa hukumar tsaron Sojan Sama da na Ruwa in an hada su gaba daya. Daga Abuja ga rahoton da Muhammad Kabir Yusuf ya aiko mana,


Naira biliyan 240 da Najeriya ke warewa tsaro na musamman na zurarewa 28/05/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare