Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoin masu saurare kan yadda likitoci a Najeriya ke ficewa don neman aiki a kasashen ketare

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare a yau Litinin tare da Farouk Yabo ya baku damar yin tsokaci yadda likitoci 'yan Najeriya ke ficewa da nufin neman aiki a kasashe masu ci gaba. ko me ke haddasa hakan. a yi saurare lafiya

Shirin ya baku damar yin tsokaci kan yadda likitoci 'yan Najeriya ke ficewa don neman aiki a kasashen ketare.
Shirin ya baku damar yin tsokaci kan yadda likitoci 'yan Najeriya ke ficewa don neman aiki a kasashen ketare. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.