rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan Najeriya na sahun 'yan kasa mafiya korafi kan gwamnatin su - Bincike

media
Wani yanki na Abuja babban birnin Najeriya. ┬ęGeorge Osodi/Bloomberg via Getty Images

A yayin da Najeriya ke bukin cika shekaru 19 da sake lale a mulkin Dimokiradiyya, wani bincike na baya-bayan nan, na cewa 'yan Nigeria na sahun 'yan kasa mafi korafi kan gwamnatin su.Binciken na kungiyar Good Governance Group, ya jaddada bukatar sake lalen yadda dan Nigeria ke kallon wadanda ke kan madafan-iko da yadda kuma gwamnati ke biyan bukatun sa. Ga dai rahoton Shehu Saulawa kan wannan kalubalen.


'Yan Najeriya na sahun 'yan kasa mafiya korafi kan gwamnatin su - Bincike 29/05/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare