Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yanayin tattalin arzikin Najeriya lokacin mulkin Muhammadu Buhari

Wallafawa ranar:

A daidai wannan lokaci da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya cika shekaru 3 kan karagar mulki, wani abu da ra’ayoyin jama’ar kasar suka sha bambam a kai shi ne yanayin tattalin arzikin kasar daga lokacin da ya karbi ragamar mulki zuwa yau.Wakilinmu Abubakar Isa Dandago, ya tattauna da Dr Ahmad Muhammad Tsauni na Jami’ar Bayero da ke Kano, wanda ya yi masa tsokaci dangane da batutuwan da suka shafi tattalin arzikin kasar ta Najeriya.

Tsabar kudin Najeriya Naira
Tsabar kudin Najeriya Naira Juguda.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.