Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Kole Shettima kan cikar Buhari shekaru 3 a mulkin Najeriya

Wallafawa ranar:

A cigaba da jerin rahotanni da hirarrakin da muke gabatar muku kan cika shekaru 3 da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi a karagar mulki, yau zamu kamala da hirar da Muhammad Sani Abubakar yayi da Dr Kole Shettima, shugaban kungiyar cigaban Mc Arthur Foundation da ke Abuja.Ga dai yadda zantawar su ta gudana.

A dai dai lokacin da Muhammadu Buharin ke bikin cika shekaru 3 a karagar mulki, Najeriyr na ci gaba da fuskantar manyan kalubale musamman ta fuskar tsaro matakin da ake ganin ka iya zame masa matsala a zaben 2019.
A dai dai lokacin da Muhammadu Buharin ke bikin cika shekaru 3 a karagar mulki, Najeriyr na ci gaba da fuskantar manyan kalubale musamman ta fuskar tsaro matakin da ake ganin ka iya zame masa matsala a zaben 2019. RFI/Kabir Yusuf
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.