rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Saudiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kashi 50 na mahajjatan Najeriya na fuskantar barazana gaza sauke farali

media
Kawo yanzu dai ana fuskantar tsaiko a shirin Najeriya na tantance mahajjatan ta tare da daukar bayanan zanen yatsunsu kamar yadda Saudiyyar ta bukata ga duk kasar da za ta tura mahajjatanta. REUTERS

Kimanin kashi 50 cikin dari na maniyyata aikin hajjin bana daga Najeriya na fuskantar barazana kasa sauke farali, sakamakon karancin cibiyoyin daukar bayanai da kuma zanen hannu, kamar yadda mahukuntan Saudia suka gindayawa alhazzan kowacce kasa.Wakilinmu na Abuja Muhammad Kabir Yusuf ya yi mana dubi game da wannan matsala da kuma yadda za ta iya yin tasiri ga mahajjatan Najeriya ga kuma rahoton da ya hada mana.


Kashi 50 na mahajjatan Najeriya na fuskantar barazana gaza sauke farali 01/06/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare