rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Tarayyar Afrika Majalisar Dinkin Duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An bude taron bunkasa harkokin yawon bude Ido a Afrika

media
Mahalarta taron sun yi amanna da cewa ta hanyar bunkasa tsaro da kuma aiwatar da ayyukan more rayuwa ne kadai za a janyo hankalin 'yan yawon bude ido daga sassa daban-daban zuwa nahiyar ta Afrika. AFP

An bude taron kungiyar yawan bude ido ta Duniya karkashin Majalisar Dinkin Duniya, taronta na Kasashen Afrika wanda shine na 61 a Abujan Najeriya A wani yanayi da kasashen na Afrika ke fuskantar matsalar rashin tsaro. Ga rahoton wakilin mu daga Abujan Mohammad Kabir Yusuf.


An bude taron bunkasa harkokin yawon bude Ido a Afrika 04/06/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare