rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Najeriya Muhalli

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gurbacewar muhalli na ci gaba da illa ga lafiyar 'yan Najeriya

media
Majalisar Dinkin Duniya ce dai ta ware kowacce 5 ga watan Yuni don gudanar da bikin ranar muhalli ta duniya. wikipedia

Majalisar Dinkin Duniya ta kebe ranar 5 ga watan Yuni na kowacce shekara a matsayin ranar kare muhali ta duniya. Sai dai a Najeriya bikin na bana, na zuwa ne a dai dai lokacin da ake fama da matsalan annoban cutukan amai da gudawa da gurbacewar muhali ke haifarwa.Ahmad Alhassan na dauke da rahoto daga Yola.


Gurbacewar muhalli na ci gaba da illa ga lafiyar 'yan Najeriya 05/06/2018 - Daga Ahmad Alhassan Saurare